Fa’aliyyar Mustabsirin
ME KE KAWO DAWWAMA A NI’IMA KO A AZABA? SHEK ABDURRAHMAN ADAM
Bahasi ne da yake bayyana mana dalilan da suke jawo mutum bayan komawarsa zuwa ga Mahaliccinsa wato bayan ya mutu ya dawwama a cikin ni’imar Lahira ko kuma akasin haka ya dawwama a azaba. Allah ya kiyashe mu fadawa cikin azabarsa da fushinsa, amin ya Rabbal alamina.
HALITTAR DAN ADAM A KIMIYA DA HADISAN IMAM ALI (a.s) – Dr. Mujahid Sani
Zantukan Amiriul Muminina (a.s) kwabo da kwabo da abin da ilimin Kimiya ya gano a yau game da halittar mutum.
ILIMIN SAUTI A KIMIYYA DA ZANTUKAN IMAM ALI (a.s)1 / Dr. Mujahid
Za mu ji irin yadda Amirul Muminina Ali (a.s) ya bayyana wannan ilimi tun sama da shekaru 1400 kafin bature ya gano shi ta hanyar ilimi da na’urar zamani.
GIRMAMA MUSULMI / SHEK ABDULLAH BELLO
DUK MUSULMI YANA DA HURUMI A GURIN SHI’A
ZAGIN SAHABBAI BA MUSULUNCI BA NE1 / MALAM BELLO DANKOLI
Har kullum bayanan da Shi’a suke yi shi ne: Tabbas ba sa zagin sahabbai, domin zagi a Musulunci haramun ne, aya ta fada mana cewa: Kada ku zagi wadanda suke kiran wanin Allah…. Wato Mushirikai da kafirai. To idan zagin su Allah ya hana, ina ga zagin Musulmai kuma Musulman ma sahabbai wadanda suka taimaki […]
Hankali a Rayuwar Dan’adam / Dr. Ammar Al-Makki
A cikin wannan shiri mutum zai karu da bayani game da wasu ka’idodi na bahasin Hankali. Shi ko hankali kamar yadda muka sani a gaskiyar magana shi ne mutum saboda ba a komai da marar hankali a rayuwar nan, kai ba a ma lissafa marar shi a matsayin mutum. To kuma a lokaci guda ma’abocin […]
MUSULUNCI DA ILIMIN KIMIYYA – Dakta Mujahid Sani
MUSULUNCI DA ILIMIN KIMIYYA