Fa’aliyyar Mustabsirin
GUDUNMAWAR IMAM ALI (a.s) – Shek Abdullahi Bello
https://youtu.be/yud44c-VqNc
ANNABI (S) YANA KARATU – Shek Muhammad Awwal
Wani yanki na bayanin Shek Muhammad Awwal game da sha’anin karatun Annabi (s) da yadda aka kasa fahimtar ma’anar ayar…
BAMBANCIN TAKLIFI NA SHARI’A DA NA JINSI GA MACE – Shek Muhammad Ali
Magana ake ta Hukunce-hukuncen azumin watan Ramadan, a ciki bahasi ya biyo ta kan balagar ‘ya mace idan ta cika shekaru tara (9) cif-cif amma lissafin shekarun hijiri Qamari. Kuma malam ya yi bayani dalla-dalla cewa wannan ba yana nufin ta isa aure ba a’a bal ana magana ne ta cewa takalifin shari’a ya hau […]
TAYA MURNAR HAIHUWAR SAYYIDA ZAINAB (a.s) – Malam Bello Muhammad
Sayyida Zainab bint Amirul Muminina Ali dan Abi Dalib (a.s) da Fatima ‘yar Manzon Allah (s).
KOYA KAKE KA GODE WA ALLAH – Shek Munir Gana