Bugawa Da Yaɗa Mujalladi Na Farko Na Littafin (Mausu’ar) Mustabsirin
Littafin (Mausu’ar) Mustabsirin Cikin luɗufi na Ubangiji da inaya ta Ahlul Bait Ma’asumai (a.s) tare da tsayuwar-daka da himmar kwamitin ilimi na Cibiyar Mustabsirin wannan littafin (Mau’su’ar) Mustabsirin an kammala buga shi da yaɗa shi. An fara yaɗa mujalladi na farko na littafin (Mau’su’ar) Mustabsirin daidai da ranakun tunawa da Shahadar Sayyida Fatima Azzahra (s).
Shiga Cikin Ƙunci Da Tsananin Rayuwa Ya Zama Sanadin Shiriyata
Shiga Cikin Ƙunci Da Tsananin Rayuwa Ya Zama Sanadin Shiriyata Bayan bincike mai zurfi da nacewa kan yin addu’oi, na tsinci kaina ina mai miƙa wilayata ga Imam Ali (a.s) a matsayinsa na hasken Musulunci, kuma magajin Manzon Musulunci na haƙiƙa, wanda Allah ne da kansa ya zaɓe shi, ya wajabta mana ƙaunarsa da […]