Muƙabalar Da Ta Wakana Tsakanin Dakta Isam Imad Da Shek Usman Kamis
Muƙabalar Da Ta Wakana Tsakanin Dakta Isam Imad Da Shek Usman Kamis Muƙabala Ta Farko: Shek Mustafa Ɗa’i (Alƙalin Zama) Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai; Muƙabala ta farko wadda za a yi ta wannan ofis ɗin da ake kira da (Gurfatul Haƙ) wato ofis ɗin Shi’a Isna Ashariyya. Sayyid Rafiƙ Musawi kuma […]
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI – 3
FARAWAR QISSAR KARBALA, SHAM Waki’a mai daci ta Karbala, waki’a ce da a tarihin musulunci take da wani matsayi na musamman. Waki’a ce za a iya cewa ta fara ne a daren sha biyar ga watan Rajab shekara ta 60 bayan hijira shekarar da Mu’awiya ya mutu. Mu’awiyya wanda ya sabawa yarjejeniyar sulhu da suka […]