Duk dai a Karbala (An kille wa Imam Kogin Furat)
LABARAN ASHURA DA KARBALA SHEKARA (61) BAYAN HIJIRA An yankewa Imam Husaini (a.s) ruwan sha…..😭 A ranar 7 ga Muharram shekara ta 61 bayan Hijira, kwamandan sojojin gwamnatin Umayyawa Umar bin Sa’ad ya ba da umarnin hana ruwa ga sansanin Imam Husain (a.s). An bayar da wannan umarni ne ga kwamanda Amr Al-Zubaidi, wanda shi […]
SAYYIDA ZAINAB A FILIN KARBALA FILIN KISAN GILLA😭
BANGARE NA BIYU NA BAYANIN DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI NA LABARIN ABIN DA YA FARU A KARBALA DA ZAMAN MAKOKIN ASHURA TAFIYAR AYARIN SHAHIDAI DAGA KARBALA ZUWA KUFA KAMA HANYA DAGA KARBALA MAI RUWAYA: Bayan wannan waki’a ta ranar Ashura Umar ibn Sa’ad sai da ya kwana daya zuwa biyu a […]