Tunawa Da Haihuwar Abul Fadlil Abbas (a.s)
An haifi Sayyid Abul Fadlil Abbas a Madina a ranar 4 ga Sha’aban shekara ta 26 bayan Hijira (a wata ruwayar kuma ranar 7 ga Rajab) wato daidai da (645 A.D.). Sa’ad da labarin haihuwarsa ya je wa Imam Ali (a.s), sai ya yi sujada a ƙasa a matsayin alama ta tawali’u da godiya ga […]
Murnar Haihuwar Imam Husain (a.s)
A ranar uku ga watan Sha’aban mai albarka a shekara ta hudu (4) bayan hijira aka yi wa Manzon Allah (s.a.w) albishir da haihuwar Husaini (a.s). Don haka sai ya gaggauta tafiya gidan Imam Ali da Sayyida Zahara (a.s.), ya ce wa Asma’u bint Umais: “Asma’u kawo min ɗana. “Sai Asma’u ta kawo wa Manzo […]