DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI – 4
WAI MENE NE YA FARU A KARBALA NE? 4 MAKKA/UKU GA SHA’ABAN SHEKARA 60 BAYAN HIJIRA MAI RUWAYA: Bayan Imam Husain (as) ya samu kamar kwanaki biyar zuwa shida yana tafiya, sai ya isa Makka. Mutane suka yi masa kyakkyawar tarba, suka dinga zuwa ziyara da yi masa sannu da zuwa tawaga-tawaga. KUFA/RAMADAN SHEKARA […]
WAI WANE NE IMAM HUSAIN (AS)? KUMA MAI YA FARU A KARBALA? 5
WANE NE IMAM HUSAIN (A.S)? 1 . Imam Husain (a.s) jagora ne da ya kai ƙololuwa wajen azama da tabbatuwa a kan hadafinsa bai taɓa sunkuya wa zalunci da kama karya ba . 2 . Imam Husain (a.s) ramzi ne na sadaukantaka da dakewa ya yi fito na fito da zalunci bai yi ƙasa a […]