Taƙaitacce Tarihin Malam Junaid Bello Ibrahim Sakkwato

Shek Junaidu Bello Ibrahim Taƙaitacce Tarihin Malam Junaid Sakkwato Cikakken suna: Junaidu Bello Ibrahim, ni haifaffen garin Sakkwato ne, amma asalin kakanninmu Nufawa ne da suka taso daga garin Bidda da ke jihar Neja. An haife ni a 21 ga watan Agusta 1977 a birnin Sakkwato ta Arewa. A nan Sakkwaton na yi karatun makarantar […]