Yazid Bai Taba Zama Amirul Muminina Ba – Wallafar Shek Nassir Kenya

  Yazid Bai Taba Zama Amirul Muminina Ba Littafi ne wallafin wani mustabsiri dan kasar Kenya mai suna Abdullahi Nassir Littafin Yana Magana a Kan: Jagoranci Shi’anci Bidi’a A asali wani dan karamin littafi ne ko a kira shi da (handout) da shek Abdullahi Nassir Mombasa Kenya wanda aka rubuta shi da harshen Sawahili (Yazid […]