TAUHIDIN MUFADDAL
KASHI NA FARKO DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAI TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA GA ANNABI MUHAMMADU DA IYALAN GIDANSA TSARKAKA GABATARWAR MAI YADAWA Imaman Ahlul Baiti (a.s) sun kasance suna ƙosar da al’ummah da iliminsu, suna amsa tambayoyin masu tambaya, suna bude ƙofofin sani ga masu nema. Haƙiƙa Imam Jafar […]
LITTAFIN: IMAMA DA WILAYA A ALƘUR’ANI
Littafi ne da wasu adadi na malamai suka wallafa a kan Imamancin Ahlul Baiti (a.s) a Alƙur’ani mai girma da hadisai sharifai. A cikin littafin sun kawo dalilai masu tarin yawa daga Alƙur’ani mai girma da Sunna Sharifiya domin tabbatar da jagorancin Ahlul Baiti (a.s) cewa lallai Manzon Allah (s.a.w) ya naɗa wa al’ummar Musulmi […]