Ta Yaya Wannan Ba’amerikiyar Mustabsirar Ta San Hijabi

  Ta Yaya Wannan Ba’amerikiyar Mustabsirar Ta San Hijabi Zahra Ganzalis Ba’amerikiya Zahra Ganzalis ta yi ishara kan cewa waɗanda ba musulmai ba suna wa mata Musulmi kallon ababen da ake zalunta yayin da take mai bayyana cewa: Sam ba mu tunanin mace Ba’iraniya tana iya yin dariya da walwala, domin mu a ranmu muna […]