Fa’idar Mutum Ya San Kansa a Matsayinsa Na Mutum – Dr Ammar Almakki
Fa’idar Mutum Ya San Kansa a Matsayinsa Na Mutum – Wannan bahasi yana da matukar muhimmanci yan uwa su kalle shi
Fa’idar Mutum Ya San Kansa a Matsayinsa Na Mutum – Wannan bahasi yana da matukar muhimmanci yan uwa su kalle shi
Ahmad Mutafakkir (Ba-Malike – Mutumin Maroco) An haife shi a birnin Marakesh na Maroco a shekarar 1345h daidai da 1927m a cikin gidanMalikawa (‘yan mazahabar Malikiyya), kuma mahaifin ya cusa masa son Imam Ali (a.s) a zuciyarsa, kuma yana zantar da shi da sauran ‘yan gidansu falala ta wannan babban bawan Allah mai girma; don […]
Matashiyar Ba’amerikiya: Babban Dalilin Ɗanfaruwata Da Ahalulbait (a.s) Shi Ne Muhadarorin Addini Da Na Sha Saurare Game Da Masifofin Da Suka Fuskanta… Mustabsirar Ba-amerikiya Yasmin Husaj ta ce lallai ta ɗamfaru da Ahalulbait (a.s) ne ta hanyar ƙissoshin da ta dinga saurara a wuraren muhadarorin addini.
Waɗanda suke idan wata masifa ta same su, sai su ce: Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’una. Cike da jimami da baƙin ciki muka samu labarin wafatin babban malami ma’abocin tahaƙiƙi da bahasi, marigayi abin nema wa gafara (a wajen Allah); Allama Shek Ali Kaurani Al’amuli (r.a). Muna miƙa ta’aziyyarmu ga ɗaukacin Musulmi, musamman dai […]
Shek Muhammad Abdul Al-A’al Malami Bafalasɗine Mai Wa’azi, Kuma Limamin Masallacin Alwahda a Kudancin Labanon Komai da komai yana buƙatar dalili in banda jagorancin (Wilayar) Ahalulbaitin Manzon Allah (s), saboda kowane dalili yana buƙatar Ahalulbait (a.s). Babu ko shakka makamina shi ne ƙaunar Ahalulbait (a.s), kuma ina mai tabbatar da cewa lallai son su wajibi […]
Farkawa Daga Baccin Gafala Ne Mafitar Musulmi – Shek Muhammad Awwal
Wannan bidiyon zai yana da tarin muhimmanci don haka masu kallo sai a yi kokarin dabbaka shawarwarin da aka bayar domin mu iya kwatar kawukanmu daga sharrin gafala…