hs
Posts by :
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI (1)
DAGA MADINA ZUWA MADINA; AYARIN MASU KUMAJI SHIMFIDA Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata ga Manzon Musulunci Muhammad da Ahalil Baitinsa tsarkaka. Abubuwan da suka faru a Karbala; abubuwa ne da suka faru masu cike da darasi da sako wanda da yawa daga cikin masu tarihi, masu […]
Murnar Haihuwar Imam Musa Kazim (a.s)
Wasu Daga Cikin Zantukan Imam Kazim (a.s) Imamu Kazim (a.s) ya ce: “Mafificin abin da bawa zai kusanci Allah da shi bayan saninsa (sanin Allah) ita ce salla”. Tuhafil Uƙul, sh391. Imamu Kazim (a.s) ya ce: “Kamar yadda jiki ba ya tashi sai da ruhi rayayye
ALLAH NE YA UMARCI ANNABI MUHAMMAD (S) YA NAƊA ƘANINSA IMAM ALI (AS)
ALLAH NE YA UMARCI ANNABI MUHAMMAD (S) YA NAƊA ƘANINSA IMAM ALI (AS) A MATSAYIN HALIFA NA FARKO A BAYANSA; DA NASSIN AYAR ISAR DA SAKO (AYAR TABLIGI): Allah (swt) yana cewa: “Ya kai Annabi (saw)! isar da abinda Allah ya aiko maka; idan ba ka isar ba tamkar ba ka isar da sako ba; […]
TAYA MURNAR HAIHUWAR IMAM ALIYU AL-HADI (AS)
HAIHUWAR IMAM ALIYU AL-HADI (AS) TAKAITACCEN TARIHIN IMAM ALI AL-HADI(AS): Nasabarsa ta bangaren mahaifinsa: Imam Ali Al-Hadi (as) ɗan Imam Muhammad Al-Jawad (as), ɗan Imam Ali Ar-Rida (as) ɗan Imam Musa Al-Kazim (as), ɗan Imam Ja’afar As-Sadiq (as) ɗan Imam Muhammad Al’baƙir (as) ɗan Ali Zainul-Abidin (as) ɗan Imam Husain Sayyidus-Shuhada (as) ƙanin Imam Hasan […]
Addinin Musulunci, A Matsayinsa Na Addini Cikakke… Salim Sa’id Al’rajahi
Malam Salim Sa’id Al’rajahi Addinin Musulunci, A Matsayinsa Na Addini Cikakke; Ya Umarci Dukkanin Mutane Da Su Nemi Sani Kuma Su Yi Bincike Malam Salim Sa’id Al’rajahi ya ce: “Addinin Musulunci, a matsayinsa na addini cikakke; ya umarci dukkanin mutane a kan su nemi sani kuma su yi bincike. Ya ƙara da cewa: Duk wani […]
Ranar Mubahala
Ranar Da Manzon Allah (S) Ya Fito Yin Mubahala Da Kiristocin Najaran Tana Nufin: Duk duniya Manzon Allah (saww) ba shi da tamkar waɗanda ya fito da su wato Imam Ali (a.s) da Sayyida Faɗima Azzahara (a.s) da ƴaƴanta Imam Hasan da Imam Husain (a.s) domin da yana da waɗanda suka fi su ko […]